Tuesday, 30 January 2018

Shugaba Buhari tare da wakilin Najeriya a kasar Itofiya da wasu mukarraban gwamnatinshi sun dauki hotuna tare kamin ya hau jirgi

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan daya dauka tare da wakilin Najeriya a kasar Itofiya, Ambasada Bankole Adeoye tare da matarshi da kuma wasu mukarraban gwamnati da suka yi mishi rakiya zuwa kasar ta Itofiya.BAyan daukar hotunan shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kamo hanyar dawowa gida Najeriya, muna fatan Allah ya kawo shi lafiya.No comments:

Post a Comment