Friday, 12 January 2018

Shugaba Buhari tare da wasu gwamnonin Apc sunyi salllar Juma'a tare a yau

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari tare da gwamnonin da suka hada da Na Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai da na Kogi, Yahaya Bello da na Kano Abdullahi Umar Ganduje dadai sauransu kenan a wadannan hotunan cikin fararen kaya bayan kammala sallar Juma'a.


No comments:

Post a Comment