Thursday, 18 January 2018

Shugaba Buhari ya amince da jakadun kasashen, Portugal, Greece da na Bangladesh

Shuganba Buhari ya amshi takardun amincewa da jakadun kasashen, Portugal, Marcelo Robelo De Souza dana Bangaladesh Major Kazi Sharif Kaikobad dana Greece, Maria Sarantos, duka sun mikawa shugaba Buhari takardun jakadancin nasu yau, Alhamis a fadarshi dake Aso Rock, Abuja.
No comments:

Post a Comment