Tuesday, 23 January 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin Bola Tinubu da Bisi Akande

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin jigo a jam'iyyar APC, Bola Ahmad Tinubu da Cif Bisi Akande a fadarshi dake Abuja, yau Talata.
No comments:

Post a Comment