Thursday, 11 January 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin gwamnan jihar Filato , Simon Lalong

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Filato, Simong Lalong a fadarshi ta Aso Rock dake Abuja a yau Alhamis. Bayanin abinda suka tattauna dai be bayyana.No comments:

Post a Comment