Tuesday, 16 January 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Gambia, Adama Barrow

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shugaban kasar Gambia, Adama Barrow yau Talata, 16 ga watan Janairu a fadarshi dake Aso Rock, babban birnin tarayya, Abuja.No comments:

Post a Comment