Monday, 22 January 2018

Shugaba Buhari ya amshi bakuncin shugabannin gudanarwa na kungiyar habaka tattalin arzikin Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shuwagabannin gudanarwa na kungiyar habaka tattalin arzikin Najeriya a fadarshi dake Abuja, daga cikinsu akwai shuwagabannin kamfanonin PZ da shugaban bankin First Bank da kamfanin KPMG dana NLNG dadai sauransu.

No comments:

Post a Comment