Tuesday, 30 January 2018

Shugaba Buhari ya dawo Najeriya Lafiya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya sauka Abuja, Najeriya daga Addis Ababa, Itofiya inda ya halarci taron kungiyar hadin kan kasashen Afrika, AU, Buharin ya sauka lafiya, muna mai fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment