Tuesday, 9 January 2018

Shugaba Buhari ya gana da Gwamnan jihar Benue Samuel Ortom

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom a fadarshi dake Abuja akan rikicin fulani makiyaya dake faruwa a jihar Benue din wanda yayi sanadiyyar rasa rayukan mitane da yawa.


Ganawar tasu dai ta kasance a sirrice.

No comments:

Post a Comment