Friday, 19 January 2018

Shugaba Buhari ya gana da jigogin jam'iyyar APC

A jiyane shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wasu jigogin jam'iyyar APC a fadarshi ta Villa dake, a ciki akwai sanata Rabi'u Musa Kwankwaso da shugaban jam'iyyar John Oyegun.


No comments:

Post a Comment