Thursday, 25 January 2018

Shugaba Buhari ya gana da kungiyar gwamnonin Najeriya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wakilan kungiyar gwamnonin najeriya karkashin jagorancin shugabansu, gwamnan jihar Zamfara, gwamna Abdulaziz Yari, daga cikin gwamnonin akwai na Kaduna, katsina Kebbi.

No comments:

Post a Comment