Thursday, 25 January 2018

Shugaba Buhari ya gana da manyan hafsoshin tsaro

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari yayi ganawa da manyan jami'an tsaro na kasarnan a yau, Alhamis inda suka bashi ba'asi akan abubuwan dake faruwa a harkar tsaro, shugaban ma'aikata, Abba Kyari da sakataren gwamnati , Boss Mustafa da me baiwa shugaban kasa shawara akan harkokin tsaro Babagana Munguno na daga cikin wadanda suka halarci wannan zama.

No comments:

Post a Comment