Friday, 12 January 2018

Shugaba Buhari ya gana da Sanata Kabiru Gaya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da Sanata Kabiru Gaya yau a fadarshi ta Aso Rock dake Abuja, bayan Sallar Juma'a.No comments:

Post a Comment