Friday, 19 January 2018

Shugaba Buhari ya gana da shugabar hukumar ruwa, Hadiza Bala Usman

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da shugabar hukumar kula da tashoshin jiragen ruwa, Hadiza Bala Usman a fadarshi yau, Juma'a, 19 ga watan Janairu.

No comments:

Post a Comment