Tuesday, 9 January 2018

Shugaba Buhari ya gana da wakiliyar kasar Ruwanda ayau

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da wakiliyar kasar Ruwanda Louise Mushikiwabo a fadarshi dake Abuja. Mukarraban gwamnatin shugaban kasar da suka hada da shugaban ma'aikata, Abba Kyari na daya daga cikin wadanda suka shaida zaman.

No comments:

Post a Comment