Monday, 29 January 2018

Shugaba Buhari ya halarci taron karshe na kungiyar tarayyar Afrika AU

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya halarci taron karshe na kungiyar hadin kan kasashen Afrika, AU na shekarar 2018 da akayi a Addis Ababa, babban birnin kasar Itofiya, shugaban kasarne a wadannan hotunan tare da wasu mukarrabanshi da suka mai rakiya.Muna fatan Allah ya dawo dasu gida lafiya.


No comments:

Post a Comment