Wednesday, 10 January 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa da aka sabayi duk ranar Laraba, Ministoci, sakataren gwamnati, Boss Mustafa da shugaban ma'aikata Abba Kyari sun halarci zaman.No comments:

Post a Comment