Wednesday, 17 January 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar koli ta kasa da aka saba yi duk ranar Laraba, Ministoci, sakataren gwamnati, Boss Mustafa da shugaban ma'aikata, Abba Kyari da sauran wasu manyan jami'an gwamnati sun halarci zaman.


No comments:

Post a Comment