Wednesday, 24 January 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman Majalaisar koli ta kasa

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa da aka saba yi duk ranar Laraba, Manyan Jami'an gwamnati, Ministoci sun halarci zama  na yau.


No comments:

Post a Comment