Wednesday, 31 January 2018

Shugaba Buhari ya jagoranci zaman majalisar Koli

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya jagoranci zaman majalisar zartarwa ta kasa da aka sabayi duk ranar Laraba, zaman na yau ya samu halartar mataimakin shugaban kasa, Osinbajo da sakataren gwamnati, Boss Mustafa da shugaban ma'aikata, Abba Kyari da sauran ministoci da manyan jami'an Gwamnati.


No comments:

Post a Comment