Friday, 26 January 2018

Shugaba Buhari ya tafi kasar Itofiya

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya tafi kasar Itofiya inda zai halarci taron kungiyar hadin kan Afrika, AU a takaice, babban abinda shuwagabannin Afrika da wakilansu zasu tattauna a wannan taro shine batun yaki da rashawa da cin hanci.


No comments:

Post a Comment