Thursday, 11 January 2018

Shugaba Buhari ya taya wanda ya lashe gasar yi mishi katin gaisuwa murna

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya, Micheal CXT wanda ya lashe gasar da aka saka ta yiwa shugaban kasar katin gaisuwa na shekara, murna. A kwanakin bayane dai aka saka wannan gasar inda aka baiwa kwararrun masu shirya katuna damar su yiwa shugaban kasar katin gaisuwa na shekara kuma ciko za'a zabi gwani.Ga hoton katin a kasa.

No comments:

Post a Comment