Friday, 26 January 2018

Shugaban kasar Rasha yakai ziyara masallaci

Shugaban Rasha Vladimir Putin tare da Shugaban Majalisar Malamai ta kasar Rasha Sheikh Talgat Tajuddin yayin da shugaban kasar ya kai ziyara wani masallaci a yankin Bashkortostan na kasar Rasha ranar Laraba. 


bbchausa.
Hoto daga Getty Images

No comments:

Post a Comment