Tuesday, 2 January 2018

Shuwagabannin kungiyar Izala sun kaiwa shugaba Buhari ziyara a Fadarshi

A yau din dai, Talata, 2 ga watan Janairu na shekarar 2018, shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amshi bakuncin shuwagabannin kungiyar Izala a fadarshi dake Abuja, cikin malaman Izalar da suka kaimai ziyara akwai shugaban kungiyar Sheikh Abdullahi Bala Lau da kuma sakataren kungiyar, Sheikh Kabir Haruna Gombe da kuma Sheikh Yakubu Musa Hassan.Da kuma Dr. Ibrahim Jalo.

No comments:

Post a Comment