Friday, 12 January 2018

Suna murnar cika shekaru 10 da yin aure

Wani miji da matarshi kenan suke nuna matukar murnarsu ta kasancewa tare da juna a matsayin miji da mata har na tsawon shekaru goma, sun dauki hotuna masu kayatarwa dan nuna wannan farin ciki nasu.Muna musu fatan Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment