Friday, 12 January 2018

Suna murnar cika shekaru 11 da yin aure

Wasu ma'auratane tare da 'yayansu a wannan hoton nasu daya kayatar suke murnar cika shekaru goma sha daya da yin aure, muna muau fatan Alheri Da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment