Monday, 22 January 2018

Ta kira hularshi da "mu hadu a banki": Shi kuwa yace "mu hadu a Islamiya dai"

Wata 'yar maganace me harshen damo data faru tsakanin sanannen me fadakarwa a dandalin sada zumunta na Twitter da wata me binshi, ya saka hotonshine sanye da Hula sai ta yaba tace "Wannan Hula shi ake cewa, Mu hadu a'banki dai ko?" maganarta kusan haka take amma amsar da ya bata saita canja salon zancen.Ce mata yayi "wannan mu hadu a Islamiyane" 
Hmmm.... Ba sai anyi dogon bayani ba, Allah yasa mun fahimta.

No comments:

Post a Comment