Monday, 15 January 2018

"Taba shakiyanci kadan baya kashe mutum">>Nafisa Abdullahi na zukar taba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi kenan a wadannan hotunan nata take zukar taba, Nafisar tace taba shakiyanci kadan baya kashe mutum, saidai wannan a cikin shirin fim ne ko kuwa a gaske shine be bayyanaba.Abin ya dauki hankulan mutane sosai.

A satin daya gabatane wasu hotunan abokiyar aikin Nafisar, Maryam Booth suka bayyana inda itama aka ganta tana zukar tabar, koda yake nata a fimne amma abin ya dauki hankula sosai.
Shin wai kodai wata sabuwar dabi'ace ta fito ta gasar shan sigarin?.

No comments:

Post a Comment