Thursday, 18 January 2018

Tantiri da matarshi

Tsohon tauraron fina-finan Hausa, Abdul Iliyasu Tantiri kenan tare da matarshi, ya bayyana cewa iyalinshi sune komi nashi, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.

No comments:

Post a Comment