Friday, 5 January 2018

Taurarin fim din Hausa sun haskaka a wadannan hotunan

 
Taurarin fina-finan Hausa, Hauwa Waraka da Halima Atete da Hassana da Hussaina Musa kenan a gurin wani daukar fim, sun dauki hotuna masu kayatarwa da suka birge sosai, muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment