Wednesday, 3 January 2018

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Lawal Kaita ya Rasu

A jiyane Allah ya yiwa tsohon gwamnan jihar Kaduna Lawal Kaita Rasuwa, Muna fatan Allah ya gafartamishi ya kai rahama kabarinshi da sauran 'yan uwa musulmi da suka rigamu gidan gaskiya. Idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da Imani.

No comments:

Post a Comment