Thursday, 11 January 2018

Tsohon gwamnan jihar Sakkwato, Alhaji Dalhatu Bafarawa ya shiga dakin Ka'aba

Tsohon gwamnan jihar Sokoto Alh. Dalhatu Attahiru Bafarawa yayin da yake fitowa daga dakin Ka'aba mai tsarki a jiya Laraba a masallacin Haram dake birnin Makkah.


Rariya.

No comments:

Post a Comment