Monday, 8 January 2018

Tsohon jarumin fina-finan Indiya, Shrivallabh Vyas ya Mutu

Shrivallabh Vyas dead
Tsohon tauraron fina-finan kasar Indiya, Shrivallabn Vyas ya mutu jiya, Lahadi, ya mutu yana da shekari sittin a Duniya,. Ya jima a kwance dama bashi da lafiya sanadin ciwon kwakwalwa daya kamashi.Rashin kudi yasashi ya koma garin Jaipur da zama, amma wasu rahotanni kamar yanda Indian Express ta ruwaito sunce wasu daga cikin jaruman masana'antar fim din ta Indiya sun rika tallafamai da kudin siyan magani.

Shrivallabh yayi fina-finai irinsu, Lagaan da Abhay, The Forgotten Hero, Sankat City, Men at Work, Sarfarosh, dadai sauransu.

No comments:

Post a Comment