Friday, 5 January 2018

Tuna baya:"Ba yau muka fara cin kyautuka ba">>Ali Nuhu

Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan tsohon hoton nashi inda ya nuna wata kyautar karramawa daya taba ci tun shekarar 2008, ya bayyana cewa ba yau suka fara cin kyautukaba.Muna mishi fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment