Saturday, 13 January 2018

Umar Nasko yayi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi

Tsohon dan takarar gwamnan jihar Naija, Umar Nasko yayi murnar zagayowar ranar haihuwar diyarshi, Shukriyya, muna tayasu murna da fatan Allah ya yiwa rayuwa albarka.No comments:

Post a Comment