Wednesday, 10 January 2018

Uwa nawa danta soja addu'a lokacin da yake shirin tafiya yaki

Allah sarki, Uwa me dadi, wannan hoton wani sojane da mahaifiyarshi ke moshi addu'a a lokacin da yake shirin tafiya yaki da Boko Haram, hoton ya dauki hankulan mutane sosai musamman a shafukan yanar gizo.Muna fatan Allah ka kara tsare mana sojojinmu masu fatan ganin kasarmu ta zauna lafiya.

No comments:

Post a Comment