Thursday, 11 January 2018

Wadannan hotunan sun kayatar

Wannan wadansu hotunan wata kyakkyawar budurwace data saka kayan fulani aka dauketa kayatattun hotuna, abin gwanin ban sha'awa. Muna mata fatan Alheri.
No comments:

Post a Comment