Tuesday, 23 January 2018

Wani Sanata yasha surutu saboda kaddamar da fol din wuta

Wannan wani sanatane a majalisar tarayya me wakiltar mazabar Naija ta kudu daga jihar Naija, Mustafa Sani Muhammad wanda labarin kaddamar da aikin Fol din wutar lantarki da yayi ya dauki hankulan mutane.Mutane da yawa a kafafen sada zumunta da muhawara sunyi Allah wadai da irin wannan abu domin da yawa suna ganin cewa wannan aiki ai be kai ya kawo ba da har za'ace wai an kaddamar dashi.

No comments:

Post a Comment