Thursday, 18 January 2018

"Wannan gira ta zanu"

Jarumar fina-finan Hausa, Ummi Duniyarnan kenan a wannan hoton nata data sha kwalliya ta musamman, abokiyar aikinta, Masa'uda 'yar Agadas, ta mata tsiya inda tace, "Wannan gira ta zanu".No comments:

Post a Comment