Sunday, 28 January 2018

"Wannan tsiraici yayi yawa": wani ya gayawa Sa'adiya Kabala akan wadannan hotunan

Jarumar fina-finan Hausa, Sa'adiya Kabala kenan a wadannan hotunan nata inda take tare da wasu abokan aiki da 'yan uwa nata, hotunan sun kayatar, saidai wasu sunyi kira a gareta da cewa kayan data saka sun nuna tsiraici da yawa.Wani dai cewa yayi "Sa'adiya wannan tsiraici yayi yawa, ki dena karki sa a dena sonki".
No comments:

Post a Comment