Saturday, 27 January 2018

Wata jami'ar kasar waje ta karrama Adam A. Zango a matsayin wanda yafi iya kwalliya

Wata jami'ar Kwatano dake kasar Benin Republic ta karrama tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango da kyautar wanda yafi iya kwalliya a tsakanin shekarun 2017 zuwa 2018.Adamunne ya saka wannan kyauta a dandalinshi na sada zumunta da muhawara yana godiya. Muna tayashi murna.

No comments:

Post a Comment