Wednesday, 31 January 2018

Ya godewa shugaba Buhari bayan samun gagarumar riba daga harkar Noma

Shugaba Buhari Allah ya ci gaba da dafa maka ya kuma karawa Nijeriya albarka. Ka shawarce mu da mu koma noma domin dogaro da kai yanzu ga sakamakon.


Ban taba mallakar naira milyan 1.375 sai da na sayar da shinkafar da na noma a makon da ya gabata. Na yi alkawarin zan yi noma fiye da haka a shekarar nan.

Nagode Baba Buhari.
Rariya.

No comments:

Post a Comment