Tuesday, 9 January 2018

Ya kukaga wannan hoton

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, da alama kwanannan Fatin na cikin yanayin annashuwa domin sai sakawa masoyanta kyawawan hotunanta take a dandalinta na sada zumunta.Muna mata fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment