Monday, 8 January 2018

Ya sunan wannan daurin dankwalin?

Tauraruwar fina-finan Hausa, Fati Shu'uma kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, tayi wani irin daurin dankwali da kama kugu daya dauki hankulan mutane, ko menene sunan wannan daurin dan kwalin?.
No comments:

Post a Comment