Wednesday, 17 January 2018

Ya sunan wannan rawanin?

Wannan daurin rawanin fadawan masarautar Bauchine kamar yanda shahararren me daukar hotonnan Ahmedzol ya bayyana, kuma yace wai sune karshen iya rawani, to saidai irin girman rawanin yasa ya dauki hankulan mutane suka rika bashi suna kala-kala.


Wani dai yace wannan rawani ai kayane, wani kuwa cewa yayi Hana Sallah kenan.

Amma hoton dai yayi kyau gaskiya.

No comments:

Post a Comment