Thursday, 18 January 2018

'Ya 'yan Rabi'u Rikadawa zasuyi saukar Kur'ani

'Ya'yan tauraron fina-finan Hausa, Rabi'u Rikadawa wanda ake kira da Dila, Fatima da Al-Ameen zasuyi saukar karatun Kur'ani, mashaAllah, muna fatan Allah yasa ya amfanesu da sauran al'umma baki daya.
No comments:

Post a Comment