Monday, 22 January 2018

'Yan Jam'iyyar APC daga yankin Inyamurai sun kaiwa shugaba Buhari ziyarar bangirma

Wasu 'yan Jam'iyyar APC daga yankin kudu maso gabas kenan a yayin da suka kaiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari ziyara girmamawa a fadarshi dake Abuja.

No comments:

Post a Comment