Wednesday, 3 January 2018

Yankin Arewacin Amurka ya zama mafi tsananin sanyi a Duniya: Kalli yanda sanyin yake kara ta'azzara

Living The Dream
Matsalar tsanantar sanyi na kara yawa a yankin Arewacin kasar Amurka, inda sanyin be bar komaiba, yana daskarar dashi, tun daga ruwan da gashin jikin mutane kai haddama abinci idan aka barshi a waje sanyin zai daskarar dashi ya koma kankara, kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan.Hatta dabbobi kamar yanda za'a iya gani a wadannan hotunan saida aka saka musu kayan sanyi, kusan yankin gaba daya ya koma kankara, ta rufe kofar gidaje da motoci da hanyoyi ta kuma daskarar da koguna dukadai in ka duba zaka gani a wadannan hotunan
Started Off The Year With A Quick Trip To St Joseph Michigan. The Arctic Weather Has The Lighthouse And Pier Frozen Solid
Rahotanni sunce a halin da ake ciki yanzu, yankin na Arewacin Amurkar shine yanki mafi sanyi a Duniya, dole an fasa yin tafiye-tafiye da duk wasu shagulgula a yankin.
It Was Cold So I Gave My Dog My Jacket

Ny Covered In Snow

Making The Best Of The Cold Weather In Canada

Sheathed In The Deep Freeze

63 Inches Of Snow In 2 Days

We Live In Erie, Pa, And Got 53” Of Snow In 30 HoursThis Flash-Frozen Fire Hydrant

Gas, Anyone?

The Thing Formerly Know At The 'Back Deck'. Still Snowing

Boston On Ice

Pancake Ice Has Formed In A Secluded Bay Near North Avenue Beach

No comments:

Post a Comment