Sunday, 14 January 2018

'Yar sarki Fatima Ali Nuhu

Fatima Ali Nuhu, Sarki kenan a wannan hoton nata daya kayatar, a jiyane Fatin tayi murnar zagayowar ranar haihuwarta inda mahaifinta, 'yan uwa da abokan arziki suka taya murna, Allah ya Albarkaci rayuwa.

No comments:

Post a Comment