Tuesday, 2 January 2018

Yaro da megidansa

Taurarin fina-finan Hausa, Tijjani Asase da Sha'aibu Lawal Kumurci kenan a wannan hoton nasu, Tijjaninne ya saka ya kuma rubuta yaro da me gidansa, saidai be bayyana wanene yaronba kuma wanene me gidanba.Dukkansudai sun saba fitowa a matsayin 'yan daba, wanda basa jin magana a cikin fina-finan Hausa, Muna musu fatan Alheri.

No comments:

Post a Comment